Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Quotations and Allusions: Matthew 5:21, »Thou shalt not kill.«
Ayoyi game da Matthew 5:21, »Thou shalt not kill.«
Ba za ka yi kisankai ba.
Kada ka yi kisankai.
“Kun dai ji an faɗa wa mutanen dā cewa, ‘Kada ka yi kisankai;kuma duk wanda ya yi kisankai za a hukunta shi.’