Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Quotations and Allusions: John 2:17, »The zeal of thine house hath eaten me up.«
Ayoyi game da John 2:17, »The zeal of thine house hath eaten me up.«
gama himma da nake yi wa gidanka yana ƙunata, kuma zagi na masu zaginka yana fāɗuwa a kaina.
Sai almajiransa suka tuna cewa a rubuce yake, “Himma saboda gidanka zai cinye ni.”