- English
- King James KJV
- Complete Jewish CJB
- World English WEBM
- Berean Standard BSB
- American Standard ASV
- Geneva GNV
- Young's Literal YLT
- Douay-Rheims DRC
- International
- Shqip ALB
- العربية SVD
- বাংলা BN-IRV
- မြန်မာ Judson
- 简体文 CUV-S
- 繁體中文 CUV-T
- Čeština BKR
- Nederlands STVE
- Français LSG
- Deutsch SCH
- Ελληνικά Vamvas
- ગુજરાતી GU-IRV
- Hausa HCB
- עברית Hebrew
- हिन्दी HCV
- Magyar KAROLI
- Bahasa Indonesia INDO-TB
- Italiano Diodati
- 日本語 Kougo
- 한국어 Korean
- മലയാളം MAL
- मराठी MRCV
- Norsk DNB
- فارسی OPV
- Polski BG
- Português Almeida
- Română Cornilescu
- Русский Synodal
- Español RVG
- Kiswahili Neno
- Svenska SV1917
- Tagalog TAG-ADB
- தமிழ் TCV
- తెలుగు TSA
- ภาษาไทย THAI-KJV
- Українська Ohienko
- Tiếng Việt CADMAN
- Yorùbá YCB
circa 1446–1406 BC
The Wilderness Years
Forty years of wandering in the desert test Israel's faith and prepare a new generation to enter the promised land.
Ayoyi daga wannan lokacin
- Ƙidaya 1:1kusan 1490 K.H.
Ubangiji ya yi magana da Musa a Tentin Sujada a cikin Hamadar Sinai, a rana ta fari na watan biyu a shekara ta biyu, bayan Isra’ilawa suka fito Masar ya ce,
- Ƙidaya 1:2kusan 1490 K.H.
“Ka yi ƙidayan dukan al’umman Isra’ilawa bisa ga iyalansu da kabilarsu, ka rubuta kowa da sunansa bi da bi.
- Ƙidaya 1:3kusan 1490 K.H.
Da kai da Haruna za ku lissafta dukan mazan Isra’ila bisa ga sashensu, waɗanda suka kai shekaru ashirin ko fiye, da za su iya shiga soja.
- Ƙidaya 1:4kusan 1490 K.H.
Mutum ɗaya daga kowace kabila wanda yake shugaban danginsa, zai taimake ku.
- Ƙidaya 1:5kusan 1490 K.H.
“Ga sunayen da za su taimake ku. “Daga kabilar Ruben, Elizur ɗan Shedeyur;
- Ƙidaya 1:6kusan 1490 K.H.
daga kabilar Simeyon, Shelumiyel ɗan Zurishaddai;
- Ƙidaya 1:7kusan 1490 K.H.
daga kabilar Yahuda, Nashon ɗan Amminadab;
- Ƙidaya 1:8kusan 1490 K.H.
daga kabilar Issakar, Netanel ɗan Zuwar;
- Ƙidaya 1:9kusan 1490 K.H.
daga kabilar Zebulun, Eliyab ɗan Helon;
- Ƙidaya 1:10kusan 1490 K.H.
daga kabilar ’ya’yan Yusuf, daga Efraim, Elishama ɗan Ammihud; daga Manasse, Gamaliyel ɗan Fedazur;
- Ƙidaya 1:11kusan 1490 K.H.
daga kabilar Benyamin, Abidan ɗan Gideyoni;
- Ƙidaya 1:12kusan 1490 K.H.
daga kabilar Dan, Ahiyezer ɗan Ammishaddai;
- Ƙidaya 1:13kusan 1490 K.H.
daga kabilar Asher, Fagiyel ɗan Okran;
- Ƙidaya 1:14kusan 1490 K.H.
daga kabilar Gad, Eliyasaf ɗan Deyuwel;
- Ƙidaya 1:15kusan 1490 K.H.
daga kabilar Naftali, Ahira ɗan Enan.”
- Ƙidaya 1:16kusan 1490 K.H.
Waɗannan su ne mutanen da aka naɗa daga cikin jama’a, shugabannin asalin kabilu. Su ne kuma shugabannin dangogin Isra’ila.
- Ƙidaya 1:17kusan 1490 K.H.
Sai Musa da Haruna suka ɗauki sunayen mutanen nan da aka ba su,
- Ƙidaya 1:18kusan 1490 K.H.
suka kira dukan al’umma wuri ɗaya a rana ta fari ga wata na biyu. Aka kuwa rubuta mutanen bisa ga asalin kabilansu da iyalansu. Aka kuma rubuta sunayen maza ɗaya-ɗaya da suka kai shekaru ashirin ko fiye,
- Ƙidaya 1:19kusan 1490 K.H.
yadda Ubangiji ya umarci Musa. Da haka ya ƙidaya su a Hamadar Sinai.
- Ƙidaya 1:20kusan 1490 K.H.
Daga zuriyar Ruben ɗan fari na Isra’ila. Aka rubuta sunayen dukan maza ɗaya-ɗaya da suka kai shekara ashirin ko fiye da suka isa shiga soja, bisa ga iyalansu da kabilarsu da take a rubuce.
- Ƙidaya 1:21kusan 1490 K.H.
Jimillar maza daga mutanen Ruben 46,500 ne.
- Ƙidaya 1:22kusan 1490 K.H.
Daga zuriyar Simeyon. Aka rubuta sunayen dukan maza ɗaya-ɗaya da suka kai shekara ashirin ko fiye da suka isa shiga soja, bisa ga iyalansu da kabilarsu da take a rubuce.
- Ƙidaya 1:23kusan 1490 K.H.
Jimillar maza daga mutanen Simeyon 59,300 ne.
- Ƙidaya 1:24kusan 1490 K.H.
Daga zuriyar Gad. Aka rubuta sunayen dukan maza ɗaya-ɗaya da suka kai shekara ashirin ko fiye da suka isa shiga soja, bisa ga iyalansu da kabilarsu da take a rubuce.
- Ƙidaya 1:25kusan 1490 K.H.
Jimillar maza daga mutanen Gad 45,650 ne.