Ayoyin Littafi Mai Tsarki Na Bazata Daga Dukan Littafi Mai Tsarki

HCB 13,935 cikin 31,102
Tsarin Rubutu
Girman Rubutu 100%
Salon rubutu
Ubangiji ya albarkaci ƙarshen Ayuba fiye da farkonsa. Yana da tumaki guda dubu goma sha huɗu, raƙuma guda dubu shida; shanun noma guda dubu da jakuna guda dubu.
Ayuba 42:12
Ubangiji ya sāke arzikin Ayuba
Iyakar ayoyi

Yana aiki ga ayarka ta gaba

Iyakar ayoyi

Yana aiki ga ayarka ta gaba

I. A cikin mahalli Sassa 5,439 · Babuka 1,189
Wannan Nassin Ayuba 42:10-17
10 Bayan Ayuba ya yi wa abokansa addu’a, Ubangiji ya sa shi ya sāke zama mai arziki ya ninka abin da yake da shi a dā sau biyu.
+ 7 more verses · Ayuba 42:10-17
Buɗe
Wannan Babin Ayuba 42
1 Sa’an nan Ayuba ya amsa wa Ubangiji,
2 “Na san cewa za ka iya yin dukan abubuwa; ba wanda zai iya ɓata shirinka.
3 Ka yi tambaya, ‘Wane ne wannan da ya ƙi karɓar shawarata shi marar ilimi?’ Ba shakka na yi magana game da abubuwan da ban gane ba, abubuwan ban al’ajabi da sun fi ƙarfin ganewata.
+ 14 more · Ayuba 42
Buɗe
III. Rarraba shi Kayan nazari 4

A bayan kowace aya a wannan rukunin yanar gizon akwai kayan nazarin Littafi Mai Tsarki kyauta — Strong's, nassosi masu alaƙa, sharhin Matthew Henry, littattafan ibada, da nazari mai zurfi kan jigogi.

IV. Ka tafi da shi manhaja da ƙari