Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Quotations and Allusions: Matthew 13:35, »I will open my mouth in parables...«
Ayoyi game da Matthew 13:35, »I will open my mouth in parables...«
Zan buɗe bakina da misalai, zan faɗi ɓoyayyun abubuwa, abubuwan dā,
Ta haka aka cika abin da aka faɗa ta wurin annabi cewa, “Zan buɗe bakina da misalai, zan faɗi abubuwan da suke ɓoye tun halittar duniya.”