Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Quotations and Allusions: Romans 15:10, »Rejoice, ye Gentiles, with his people.«

2 ayoyi · 252 fannoni

Ayoyi game da Romans 15:10, »Rejoice, ye Gentiles, with his people.«

  1. Ku yi farin ciki, ya ku al’ummai, tare da mutanensa, gama zai rama ɗau fansar jinin bayinsa; zai ɗau fansa a kan abokan gābansa yă kuma yi kafara domin ƙasarsa da mutanensa.

  2. Ya kuma ce, “Ku yi farin ciki, ya Al’ummai, tare da mutanensa.”