Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Quotations and Allusions: Mark 10:6, »But from the beginning of the creation...«

3 ayoyi · 252 fannoni

Ayoyi game da Mark 10:6, »But from the beginning of the creation...«

  1. Saboda haka Allah ya halicci mutum cikin siffarsa. Cikin kamannin Allah, Allah ya halicci mutum. Miji da mace ya halicce su.

  2. Ya amsa ya ce, “Ba ku taɓa karantawa ba ne cewa, a farkon halitta, Mahalicci ‘ya yi su namiji da ta mace,’

  3. Amma a farkon halitta, Allah ya ‘halicce su miji da mace.’