Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Quotations and Allusions: Matthew 21:16, »Out of the mouth of babes...«
Ayoyi game da Matthew 21:16, »Out of the mouth of babes...«
Daga leɓunan yara da jarirai ka kafa yabo domin su sa abokan gābanka da masu ɗaukan fansa su yi shiru.
Suka tambaye shi suka ce, “Kana jin abin da waɗannan suke faɗa?” Yesu ya amsa ya ce, “I, ba ku taɓa karanta ba cewa, “ ‘Daga leɓunan yara da jarirai kai, Ubangiji, ka shirya wa kanka yabo’?”