Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Quotations and Allusions: 1 Peter 5:5, »For God resisteth the proud...«

3 ayoyi · 252 fannoni

Ayoyi game da 1 Peter 5:5, »For God resisteth the proud...«

  1. Yakan yi wa masu girman kai ba’a amma yakan yi wa mai sauƙinkai alheri.

  2. Amma yakan ba mu alheri a yalwace. Shi ya sa Nassi ya ce, “Allah yana gāba da masu girman kai amma yakan ba da alheri ga masu tawali’u.”

  3. Samari, ku ma, ku yi biyayya ga waɗanda suka girme ku. Dukanku, ku yafa sauƙinkai ga juna, domin, “Allah yana gāba da mai girman kai, amma yakan yi alheri ga mai sauƙinkai.”