Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Quotations and Allusions: Matthew 27:35, »They parted my garments...«
Ayoyi game da Matthew 27:35, »They parted my garments...«
Sun raba rigunana a tsakaninsu suka kuma jefa ƙuri’a a kan rigunana.
Bayan da suka gicciye shi, sai suka raba tufafinsa a tsakaninsu ta wurin jefa ƙuri’a.
Sai suka ce wa juna, “Kada mu yage ta, sai dai mu jefa ƙuri’a a kanta mu ga wanda zai ci.” Wannan ya faru ne don a cika nassin da ya ce, “Suka rarraba tufafina a junansu, suka kuma jefa ƙuri’a a kan rigata.” Abin da sojojin suka yi ke nan.