Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Quotations and Allusions: Hebrews 1:7, »Who maketh his angels spirits...«
Ayoyi game da Hebrews 1:7, »Who maketh his angels spirits...«
Ya mai da iska suka zama ’yan saƙonsa harsunan wuta kuma bayinsa.
Da yake magana game da mala’iku kuwa ya ce, “Ya mai da mala’ikunsa iska, bayinsa kuma harsunan wuta.”