Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Quotations and Allusions: Acts 1:20, »Let his habitation be desolate...«
Ayoyi game da Acts 1:20, »Let his habitation be desolate...«
Bari wurinsu yă zama kufai; kada ka bar wani yă zauna a tentunansu.
Bari kwanakinsa su zama kaɗan; bari wani yă ɗauki wurinsa na shugabanci.
Bitrus ya ce, “Gama yana a rubuce a cikin Littafin Zabura cewa, “ ‘Bari wurinsa yă zama babu kowa; kada kowa ya zauna a cikinsa,’ kuma, “ ‘Bari wani ya ɗauki matsayinsa na shugabanci.’