Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Quotations and Allusions: Matthew 5:31, »Whosoever shall put away his wife...«

2 ayoyi · 252 fannoni

Ayoyi game da Matthew 5:31, »Whosoever shall put away his wife...«

  1. Idan mutum ya auri mata, daga baya ba tă gamshe shi ba domin ya gano wani abu marar kyau game da ita, ya ba ta takardar saki, ya kuma kore ta daga gidansa,

  2. “An kuma faɗa, ‘Duk wanda ya saki matarsa, dole yă ba ta takardar saki.’