Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Quotations and Allusions: Revelation 2:27, »He shall rule them with a rod of iron...«
Ayoyi game da Revelation 2:27, »He shall rule them with a rod of iron...«
Za ka yi mulkinsu da sandan ƙarfe; za ka farfashe su kucu-kucu kamar tukunyar laka.”
‘Zai yi mulki a kansu da sandar sarauta ta ƙarfe, zai farfashe su, kamar tukwanen yumɓu’kamar yadda na karɓi iko daga Ubana.