Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Quotations and Allusions: Romans 9:9, »At this time will I come...«
Ayoyi game da Romans 9:9, »At this time will I come...«
Sa’an nan ɗayansu ya ce, “Lalle zan komo wurinka war haka shekara mai zuwa. Saratu matarka kuwa za tă haifi ɗa.” Saratu kuwa tana a bayansu tana ji daga mashigin tenti.
Ga yadda aka yi alkawarin nan, “A ƙayyadadden lokaci zan dawo, Saratu kuma za tă haifi ɗa.”