Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Quotations and Allusions: John 13:18, »He that eateth bread with me...«
Ayoyi game da John 13:18, »He that eateth bread with me...«
Har abokina na kurkusa, wanda na amince da shi, wanda muke cin abinci tare, ya juya yana gāba da ni.
“Ba dukanku nake nufi ba; na san waɗanda na zaɓa. Wannan kuwa don a cika Nassi ne da ya ce, ‘Wanda ya ci burodina tare da ni ya tasar mini.’