Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Quotations and Allusions: John 19:37, »They shall look on him whom they pierced.«

2 ayoyi · 252 fannoni

Ayoyi game da John 19:37, »They shall look on him whom they pierced.«

  1. “Zan kuma zubo wa gidan Dawuda da mazaunan Urushalima ruhun alheri da na addu’a. Za su dube ni, wannan da suka soke shi, za su kuma yi makoki dominsa kamar yadda mutum yakan yi makokin mutuwar ɗansa tilo, su kuma yi baƙin ciki ƙwarai kamar yadda mutum yakan yi baƙin ciki don ɗan fari.

  2. kuma kamar yadda wani Nassi ya ce, “Za su dubi wanda suka soka.”