Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Quotations and Allusions: Matthew 19:4, »That he which made them...«

3 ayoyi · 252 fannoni

Ayoyi game da Matthew 19:4, »That he which made them...«

  1. Saboda haka Allah ya halicci mutum cikin siffarsa. Cikin kamannin Allah, Allah ya halicci mutum. Miji da mace ya halicce su.

  2. Ya amsa ya ce, “Ba ku taɓa karantawa ba ne cewa, a farkon halitta, Mahalicci ‘ya yi su namiji da ta mace,’

  3. Amma a farkon halitta, Allah ya ‘halicce su miji da mace.’