Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Quotations and Allusions: Hebrews 11:18, »That in Isaac shall thy seed be called.«
Ayoyi game da Hebrews 11:18, »That in Isaac shall thy seed be called.«
Amma Allah ya ce wa Ibrahim, “Kada hankalinka yă tashi game da yaron nan da kuma baiwarka. Ka saurari duk abin da Saratu ta faɗa maka, saboda ta wurin Ishaku ne za a lissafta zuriyarka.
Ba kuwa don su zuriyarsa ne dukansu suka zama ’ya’yan Ibrahim ba. A maimako, “Ta wurin Ishaku ne za a lissafta zuriyarka.”
ko da yake Allah ya ce masa, “Ta wurin Ishaku ne za a lissafta zuriyarka.”