Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Quotations and Allusions: Matthew 15:4, »He that curseth father...«
Ayoyi game da Matthew 15:4, »He that curseth father...«
“Duk wanda ya la’anta mahaifinsa ko mahaifiyarsa, dole a kashe shi.
Gama Allah ya ce, ‘Ka girmama mahaifinka da mahaifiyarka,kuma duk wanda ya zagi mahaifinsa ko mahaifiyarsa dole a kashe shi.’
Gama Musa ya ce, ‘Ka girmama mahaifinka da mahaifiyarka,’kuma, ‘Duk wanda ya zagi mahaifinsa ko mahaifiyarsa, dole a kashe shi.’