Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Quotations and Allusions: Hebrews 4:3, »As I have sworn in my wrath...«
Ayoyi game da Hebrews 4:3, »As I have sworn in my wrath...«
Saboda haka na yi rantsuwa cikin fushina, ‘Ba za su taɓa shiga hutuna ba.’ ”
Mu kam da muka gaskata mu ne muka shiga wannan hutu, kamar yadda Allah ya ce, “Saboda haka na yi rantsuwa cikin fushina, ‘Ba za su taɓa shiga hutuna ba.’ ” Allah ya faɗa haka ko da yake ya riga ya kammala aikinsa tun halittar duniya.