Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Quotations and Allusions: John 19:36, »A bone of him shall not be broken.«
Ayoyi game da John 19:36, »A bone of him shall not be broken.«
“Dole a ci shi a cikin gida ɗaya; kada a kai naman waje. Kada a karya wani daga ƙasusuwansa.
yakan tsare dukan ƙasusuwansa, ba ko ɗayansu da zai karye.
Waɗannan abubuwa sun faru don a cika Nassi ne cewa, “Ba ko ɗaya daga cikin ƙasusuwansa da za a karya,”