Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Quotations and Allusions: Romans 15:12, »There shall be a root of Jesse...«
Ayoyi game da Romans 15:12, »There shall be a root of Jesse...«
Toho zai fito daga kututturen Yesse; daga saiwarsa Reshe zai ba da ’ya’ya.
A wannan rana Saiwar Yesse zai miƙe kamar tuta don mutanenta; al’ummai za su tattaru wurinsa, wurin hutunsa kuma zai zama mai daraja.
Kuma Ishaya ya ce, “Tushen Yesse zai tsiro, wanda zai taso yă yi mulkin al’ummai; al’ummai za su sa bege a gare shi.”