Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Quotations and Allusions: Hebrews 12:26, »Yet once more I shake not the earth only...«
Ayoyi game da Hebrews 12:26, »Yet once more I shake not the earth only...«
“Ga abin da Ubangiji Maɗaukaki ya ce, ‘Ba da jimawa ba zan sāke girgiza sammai da kuma ƙasa, teku da busasshiyar ƙasa.
A lokacin nan muryarsa ta jijjiga duniya, amma yanzu ya yi alkawari cewa, “Har wa yau sau ɗaya tak zan ƙara jijjiga ba duniya kaɗai ba, amma har ma da sammai.”