Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Quotations and Allusions: Mark 9:44, »Where the worm dieth not...«
Ayoyi game da Mark 9:44, »Where the worm dieth not...«
“Za su kuma fita su ga gawawwakin mutanen da suka yi mini tayarwa; tsutsotsin da suke cinsu ba za su taɓa mutuwa ba, balle wutar da take ƙona su ta mutu, za su kuma zama abin ƙyama ga dukan mutane.”
Where their worm dieth not, and the fire is not quenched.