Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Quotations and Allusions: John 6:45, »And they shall be all taught of God.«
Ayoyi game da John 6:45, »And they shall be all taught of God.«
Ubangiji zai koya wa dukan ’ya’yanki maza, da girma kuma salamar ’ya’yanki zai zama.
A rubuce yake a cikin Annabawa cewa, ‘Allah zai koyar da dukansu.’Duk wanda ya saurari Uba, ya kuma koyi daga wurinsa, zai zo wurina.