Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Quotations and Allusions: Romans 4:3, »Abraham believed God...«

4 ayoyi · 252 fannoni

Ayoyi game da Romans 4:3, »Abraham believed God...«

  1. Abram ya gaskata, Ubangiji kuma ya lasafta shi adalci ga Abram.

  2. Me Nassin ya ce? “Ibrahim ya gaskata Allah, aka kuma lissafta wannan adalci ne a gare shi.”

  3. Ku dubi Ibrahim mana, “Ya gaskata Allah, aka kuwa lissafta wannan adalci ne a gare shi.”

  4. Aka kuma cika nassin nan da ya ce, “Ibrahim ya gaskata Allah, aka kuma lissafta wannan adalci ne gare shi,” aka kuma ce da shi abokin Allah.