Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Quotations and Allusions: 1 Peter 1:16, »Be ye holy, for I am holy.«
Ayoyi game da 1 Peter 1:16, »Be ye holy, for I am holy.«
Ni ne Ubangiji Allahnku; ku tsarkake kanku ku kuma zama da tsarki, domin Ni mai tsarki ne. Kada ku ƙazantar da kanku ta wurin wani halittar da take rarrafe a ƙasa.
“Yi wa taron jama’ar Isra’ila gaba ɗaya magana, ka ce musu, ‘Ku zama masu tsarki, domin Ni, Ubangiji Allahnku, mai tsarki ne.
“ ‘Ku tsarkake kanku, ku kuma zama da tsarki, gama Ni ne Ubangiji Allahnku.
gama a rubuce yake cewa, “Ku zama masu tsarki, domin ni mai tsarki ne.”