Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Quotations and Allusions: Luke 2:23, »Every male that openeth the womb...«
Ayoyi game da Luke 2:23, »Every male that openeth the womb...«
“Keɓe mini kowane ɗan fari. Ɗan fari wanda ya fara buɗe mahaifa a cikin Isra’ilawa nawa ne, ko na mutum ko na dabba.”
sai ku miƙa kowane ɗan fari ga Ubangiji. Duk ɗan farin dabbobinku na Ubangiji ne.
(yadda yake a rubuce a Dokar Ubangiji cewa, “Kowane ɗan fari, za a keɓe shi ga Ubangiji”),