Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Quotations and Allusions: Matthew 2:18, »In Rama was there a voice heard...«
Ayoyi game da Matthew 2:18, »In Rama was there a voice heard...«
Ga abin da Ubangiji yana cewa, “An ji murya daga Rama, makoki da kuka mai zafi, Rahila tana kuka domin ’ya’yanta ta kuma ƙi a ta’azantar da ita domin ’ya’yanta ba su.”
“An ji murya a Rama, tana kuka da makoki mai tsanani, Rahila ce take kuka domin ’ya’yanta, an kāsa ta’azantar da ita, don ba su.”