Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Quotations and Allusions: James 2:11, »Do not commit adultery...«
Ayoyi game da James 2:11, »Do not commit adultery...«
Ba za ka yi kisankai ba.
Ba za ka yi zina ba.
Gama shi da ya ce, “Kada ka yi zina,” shi ne kuma ya ce, “Kada ka yi kisankai.” In kuwa ba ka zina amma kana kisankai, ka zama mai karya doka ke nan.