Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Quotations and Allusions: Romans 4:7, »Blessed are they whose iniquities...«

4 ayoyi · 252 fannoni

Ayoyi game da Romans 4:7, »Blessed are they whose iniquities...«

  1. Ta Dawuda. Maskil ne. Mai farin ciki ne shi wanda aka gafarta masa laifofinsa, wanda aka shafe zunubansa.

  2. Mai farin ciki ne mutumin da Ubangiji ba ya lissafin zunubinsa a kansa wanda kuma babu ruɗu a ruhunsa.

  3. “Masu albarka ne waɗanda aka gafarta laifofinsu, waɗanda aka kuma rufe zunubansu.

  4. Mai albarka ne mutumin da Ubangiji ba zai taɓa lissafta zunubansa ba.”