Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Quotations and Allusions: Galatians 3:6, »Even as Abraham believed God...«

4 ayoyi · 252 fannoni

Ayoyi game da Galatians 3:6, »Even as Abraham believed God...«

  1. Abram ya gaskata, Ubangiji kuma ya lasafta shi adalci ga Abram.

  2. Me Nassin ya ce? “Ibrahim ya gaskata Allah, aka kuma lissafta wannan adalci ne a gare shi.”

  3. Ku dubi Ibrahim mana, “Ya gaskata Allah, aka kuwa lissafta wannan adalci ne a gare shi.”

  4. Aka kuma cika nassin nan da ya ce, “Ibrahim ya gaskata Allah, aka kuma lissafta wannan adalci ne gare shi,” aka kuma ce da shi abokin Allah.