Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Quotations and Allusions: Galatians 3:12, »The man that doeth them shall live in them.«

2 ayoyi · 252 fannoni

Ayoyi game da Galatians 3:12, »The man that doeth them shall live in them.«

  1. Ku kiyaye farillaina da dokokina, gama mutumin da ya aikata waɗannan abubuwa zai rayu ta wurinsu. Ni ne Ubangiji.

  2. Doka ba tă dangana ga bangaskiya ba; a maimakon haka, “Mutumin da ya aikata waɗannan abubuwa zai rayu ta wurinsu.”