Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Quotations and Allusions: Hebrews 6:14, »Surely blessing I will bless thee...«

2 ayoyi · 252 fannoni

Ayoyi game da Hebrews 6:14, »Surely blessing I will bless thee...«

  1. tabbatacce zan albarkace ka, zan kuma sa zuriyarka su yi yawa kamar taurari a sararin sama, kamar kuma yashi a bakin teku. Zuriyarka za su mallaki biranen abokan gābansu,

  2. cewa, “Tabbatacce zan albarkace ka in kuma ba ka zuriya mai yawa.”