Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Quotations and Allusions: Romans 11:9, »Let their table be made a snare...«
Ayoyi game da Romans 11:9, »Let their table be made a snare...«
Bari teburin da aka shirya a gabansu yă zama musu tarko; bari yă zama sakamakon laifi da kuma tarko.
Dawuda kuma ya ce, “Bari teburin cin abincinsu yă zama musu tarko, sanadin fāɗuwa da dutsen sa tuntuɓe da kuma ramuwa a kansu.