Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Quotations and Allusions: James 2:23, »Abraham believed God...«
Ayoyi game da James 2:23, »Abraham believed God...«
Abram ya gaskata, Ubangiji kuma ya lasafta shi adalci ga Abram.
Me Nassin ya ce? “Ibrahim ya gaskata Allah, aka kuma lissafta wannan adalci ne a gare shi.”
Ku dubi Ibrahim mana, “Ya gaskata Allah, aka kuwa lissafta wannan adalci ne a gare shi.”
Aka kuma cika nassin nan da ya ce, “Ibrahim ya gaskata Allah, aka kuma lissafta wannan adalci ne gare shi,” aka kuma ce da shi abokin Allah.