Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prayer: The promises of Christ encourage to
Ayoyi game da The promises of Christ encourage to
“Don haka ina faɗa muku, ku roƙa, za a ba ku, ku nema za ku samu, ku ƙwanƙwasa za a kuwa buɗe muku ƙofa.
Gama duk wanda ya roƙa, yana karɓa, mai nema yana samu, wanda ya ƙwanƙwasa kuma, za a buɗe masa ƙofa.
Kuma zan yi duk abin da kuka roƙa cikin sunana, don Ɗan ya kawo ɗaukaka ga Uban.
Za ku iya roƙe ni kome a cikin sunana, zan kuwa yi.