Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prayer: With the whole heart
Ayoyi game da With the whole heart
Na nemi fuskarka da dukan zuciyata; ka yi mini alheri bisa ga alkawarinka.
Na yi kira da dukan zuciyata; ka amsa mini, ya Ubangiji, zan kuwa yi biyayya da ƙa’idodinka.