Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prayer: With deliberation
Ayoyi game da With deliberation
Kada ka yi subul da bakinka, kada zuciyarka tă yi garajen furta wani abu a gaban Allah. Allah yana sama kai kuma kana duniya, saboda haka, kada kalmominka su zama da yawa.