Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prayer: Thanksgiving
Ayoyi game da Thanksgiving
Kada ku damu game da kome sai dai a cikin abu duka, ku gabatar da roƙe-roƙenku ga Allah ta wurin addu’a da roƙo, tare da godiya.
Ku nace da yin addu’a, kuna zaman tsaro da kuma godiya.