Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prayer: Model for
Ayoyi game da Model for
“To, ga yadda ya kamata ku yi addu’a. “ ‘Ubanmu wanda yake cikin sama, a tsarkake sunanka,
mulkinka yă zo a aikata nufinka a duniya kamar yadda ake yi a sama.
Ka ba mu yau abincin yininmu.
Ka gafarta mana laifofinmu, kamar yadda mu ma muke gafarta wa masu yin mana laifi.
Kada ka bari a kai mu cikin jarraba, amma ka cece mu daga mugun nan.’