Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prayer: Commanded
Ayoyi game da Commanded
Ku nemi Ubangiji tun yana samuwa; ku yi kira gare shi tun yana kusa.
“Ku roƙa za a ba ku; ku nema za ku samu; ku ƙwanƙwasa za a kuwa buɗe muku ƙofa.
Kada ku damu game da kome sai dai a cikin abu duka, ku gabatar da roƙe-roƙenku ga Allah ta wurin addu’a da roƙo, tare da godiya.