Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prayer: Suitable in affliction
Ayoyi game da Suitable in affliction
Ubangiji, sun zo gare ka a cikin damuwarsu; sa’ad da ka hore su, da ƙyar suna iya yin addu’a.
Akwai waninku da yake shan wahala? Ya kamata yă yi addu’a. Akwai wani mai murna? Sai yă rera waƙoƙin yabo.