Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prayer: Praying thrice daily

2 ayoyi · 120 fannoni

Ayoyi game da Praying thrice daily

  1. Safe, rana da yamma ina kuka da nishi, yakan kuwa ji muryata.

  2. To, da Daniyel ya ji labarin cewa an fitar da doka, sai ya tafi gidansa a ɗakinsa na sama inda tagogin ɗakin suke duban wajen Urushalima. Sau uku yakan durƙusa yă yi addu’a yana yin godiya ga Allahnsa, kamar yadda ya saba yi.