Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prayer: To God
Ayoyi game da To God
Ka saurare kukata na neman taimako, Sarkina da Allahna, gama gare ka nake addu’a.
Sai Yesu ya ce masa, “Rabu da ni, Shaiɗan! Gama a rubuce yake, ‘Yi wa Ubangiji Allahnka sujada, shi kaɗai kuma za ka bauta wa.’”