Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prayer: Seek divine teaching for
Ayoyi game da Seek divine teaching for
Wata rana Yesu yana addu’a a wani wuri. Da ya gama, sai ɗaya daga cikin almajiransa ya ce masa, “Ubangiji, ka koya mana yin addu’a, kamar yadda Yohanna ya koya wa almajiransa.”