Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prayer: For mercy and grace to help in time of need
Ayoyi game da For mercy and grace to help in time of need
Saboda haka sai mu matso kusa da kursiyin alheri da ƙarfi zuciya, don mu sami jinƙai mu kuma sami alherin da zai taimake mu a lokacin bukata.