Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prayer: With confidence in God
Ayoyi game da With confidence in God
Ta haka abokan gābana za su juya da baya sa’ad da na nemi taimako. Ta haka zan san cewa Allah yana tare da ni.
A lokacin wahala zan yi kira gare ka, gama za ka amsa mini.
Wannan shi ne ƙarfin halin da muke da shi sa’ad da muke zuwa a gaban Allah, gama mun san cewa kome muka roƙa bisa ga nufinsa, yakan saurare mu.