Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prayer: In faith
Ayoyi game da In faith
In kun gaskata, za ku karɓi duk abin da kuka roƙa a cikin addu’a.”
Amma sa’ad da ya roƙa, dole yă gaskata, ba tare da shakka ba, domin shi mai shakka, yana kama da raƙumar ruwan tekun da iska take kori tana kuma ɓuɓɓugowa.